Switch to Hausa

Switch Now

dasu

Politics

Jam’iyyar PDP a karamar hukumar Misau ta kammala za6en fidda gwani atsakanin ‘ya’yan ta da za’a fafata dasu a za6en kananan hukumomi dake tafe a jahar Bauchi.

Jam’iyyar PDP a karamar hukumar Misau ta kammala za6en fidda gwani a tsakanin ‘ya’yan ta, kana ta tsayar wanda zai…

Read More »
Featured News

An bukaci ma’aikatan kafofin watsa labarai na shiyyar arewa maso gabas, dasu rika amfani da salon aikin jarida na binciken kwa kwaf domin cigaban kasa

Daga Umar Muhammad Shira An yi Kira ga ma’aikatan kafofin watsa labarai a shiyyar arewa maso gabas dasu yi amfani…

Read More »
Newsline

An shawarci ma’aikatan kafofin watsa labarai dasu tashi haikan wajen bidar sanin dokokin za6en Najeriya

Daga Hauwa Aliyu. An kalubalanci ‘yan jarida a jahar Bauchi dasu nemi cikakken ilimi dangane da dokokin za6e domin samun…

Read More »
Back to top button