Koma Sashen Turanci

Koma Yanzu
Fasaha

GWAMNATIN JIHA TA FARA YIN RIJISTA WA MASU TONON MA’ADINAI DA MASU SARRAFA MA’ADINAN, DA NUFIN BASU KARIYA DA TSARO WA AL’UMMA DA MUHALLIN DA AKE TONON MA’ADINAN A CIKINSU.

Gwamnatin jiha ta kaddamar da rijista wa masu tonon ma’adinai, masu sarrafawa da dillalan ma’adinan, don tabbatar da bada kariya…

Read More »
Labarai

Gwamna Bala Muhammad ya bada umurnin kara yawan kudaden alawus-alawus da ake baiwa Sarakunan gargajiya a Jihar nan.

Gwamna Bala Muhammad ya umurci Ma’aikatar kula da harkokin K/hukumomi da Sarautun gargajiya ta Jiha, ta fara daukan matakan kara…

Read More »
Rahotanni Na Musamman

Gwamnatin Jiha zata hada kai da Hukumomin tsaro wajen tabbatar da zaman lafiya.

Gwamna Bala Muhammad ya tabbatar da shirin gwamnatinsa na yin aiki tare da Hukumomin tsaro, don tabbatar da dorewar zaman…

Read More »
Labaran Jiha

Ta’addanci Na Haifar Da Illa Musamman Ga Mata — Amina Mohammed

Mataimakiyar Sakatare Janar ta Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, ta jaddada muhimmancin magance matsalolin ta’addanci da tallafa wa al’ummomin da…

Read More »
Labaran Duniya

An koka game da karuwar matsalar rashin abinci mai gina jiki a tsakanin yara a Nigeria,

Kungiyar inganta abinci mai gina jiki ta Nigeria Reshen Jihar Bauchi, ta koka game da karuwar matsalar rashin abinci mai…

Read More »
Fasaha

Majalisar Dokoki ta Jiha zata dora alhakin yin anfani da kadarori da dukiyar al’umma akan Hukumomin gwamnati

DAGA RABI’U ISHAQ MUHAMMAD: Majalisar Dokoki ta Jiha zata dora alhakin yin anfani da kadarori da dukiyar al’umma akan Hukumomin…

Read More »
Addini

Anyi kira ga musulmai da su dage wajen neman halal bisa koyarwar al-Qur’ani mai girma.

Limamin masallacin Juma’a na Usman Danfodio dake Bauchi Imam Aminu Rabi’u, yayi kira ga musulmi musamman matasa da su dage…

Read More »
Fasaha

Mataimakin Gwamnan jiha Alh. Muhammad Auwal Jatau, ya bidi hadin kan sashen ‘yan kasuwa a Jiha

DAGA MUSLIM LAWAL: Mataimakin Gwamnan jiha Alh. Muhammad Auwal Jatau, ya bidi hadin kan sashen ‘yan kasuwa, wajen farfado da…

Read More »
Ilimi

Gwamnatin Jiha Zata Kara Tantance Malamai da NufinIngamcin Ilimi

Gwamnatin Jiha ta sanar da shirinta na sake tantance malamana makaranta, da nufin magance matsalar durkushewar martabar ilimi a wannan…

Read More »
Ilimi

KIRAN MAIDO DA MAKARANTAR SAKANDAREN GWAMNATI TA KWANA A SADE

Daga Rabi’u Ishaq Muhammad Dan Majalisa Mai wakiltar Mazabar Sade a Majalisar dokokin jihar Bauchi Lawal Dauda, yayi kira ga…

Read More »
Back to top button